Ranar 28 ga watan Yulin ko Wacce shekara aka ware domin tunawa da masu fama da larurar ciwon hanta ta duniya da aka fi sani da...
Gwamnatin jihar Kano ta samar da isassun kayan aiki domin dakile yaduwar cutar mashako ta Diphtheria a fadin jihar. Kwamishinan lafiya na jiha Dr Abubakar Labaran...
Gwamnatin jihar Kano tace ta fara gudanar da wani bincike akan zargin bullar wata cuta da take sawa wadanda suka kamu da ita Ciwon Kafa a...
Ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayyar Nijeriya, ta shawarci al’umma da su daina cin Ganda da kuma dabbobin daji saboda suna da matukar hadari wajen...
Lokacin damuna, lokaci ne aka fi samun tashin wasu cututuka da kuma yawaitar wasu, sanadiyyar danshi da sanyi da kuma taruwar ruwa a kan hanya. Domin...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta Nijeriya NCDC ta ce, tsakanin 17 da 23 ga watan Afrilun da ya gabata kimanin mutane 20 ne suka kamu...
Hukumar lafiya ta duniya wato WHO da Asusun kula da kananan yara na majaliasar dinkin duniya wato UNICEF sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun karuwar...
Masana a fannin lafiya sun alakanta lalurar yoyon fitsari a matsayin lalurar da ke kawowa mata tasgaro arayuwarsu, wanda kaso mafi yawa ke rayuwa da ita....
Kwararren likitan nan na sasehn kula da cutukan da suka shafi jini a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke nan Kano Dr. Auwal Barodo ya...
Wani kwararren likita a asibitin koyarwa na Aminu da ke jihar kano, Dakta Isah Sadiq, ya ce masu fama da larurar gyambon ciki watau Ulcer da...