Kasa da kwanaki 10 daya rage a gudanar da zaben gwamnoni, kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Gombe, Abishai M. Andirya, ya yi murabus. Abishai Andirya,...
Asusun bada lamuni na duniya IMF yace manoma sun biya kashi 24 cikin 100 na bashin da suka karba karkashin shirin Anchor Borrowers na Babban Bankin...
Wani masana kimiyar siyasa ya ce zababban shugaban kasa Ahmad Bola Tinubu ka iya fuskan kalubale a yayin da zai gudanar da mulkin sa la’akari da...
Wata gobara da ba a kai ga gano musababbin tashin ta ba ta lakume shaguna da dama a kasuwar Kurmi Yan Leda da ke nan Kano....
Masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar ADC a Kano sun barranta kansu da rade radin da wasu ke yi kan cewa Dan takarar gwamna a Jam’iyyar...
Ana ci gaba da alhini a garin Tudunwada da ke Jihar Kano, bayan wani rikicin siyasa da ya biyo bayan zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar Alhassan Ado Doguwa ya kwana a sashin binciken laifukan kisan kai na rundunar da ke Bompai. ...
Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Bashir Ahmad ya ce, rashin lashe akwatinsa bai nuna cewa ya yiwa jam’iyyar APC zagon ƙasa ba. Malam Bashir Ahmad...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta kama mutane huɗu da take zargi da yunkurin ƙona ofishin hukumar zaɓe a karamar hukumar Takai. Mai magana...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar daga jihohin 36...