Bankin bada lamuni na duniya IMF ya shawarci babban bankin Najeriya na CBN da ya kara wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi daga ranar 10...
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta amince da dalibai mata musulmai su rika sanya hijabi a fadin kasar. Hakan na cikin wata takarda da ma’aikatar ilimi ta...
Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari na wata ganawar sirri da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele a villa da ke Abuja. Rahotanni sun nuna cewa, ganawar...
JA’EEN/MAKABARTA Al’ummar unguwar Ja’een Yamma sun bukaci hukumomi da su dakatar da wani gini da aka fara yi a cikin tsohuwar makabartar unguwarsu. Mutanen sun ce,...
Binciken likitocin kwakwalwa ya gano cewa, halin da yan Najeriya ke ciki na rashin kudi a hannunsu zai iya haifarwa da yawa daga cikinsu cutar damuwa...
Rahotanni na nuna cewa a karon farko Najeriya tun bayan da aka fara samun karyewar Naira da kuma hauhawan farashi, Naira ta samu daraja tare kuma...
Domin jin abubuwan tarihin da suka auku a rana irin ta yau danna alamar sauti Rahoton:Zahra’u Sani Abdullahi
Kotun kolin a Nijeriya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin dakatar da gwamnatin tarayya daga daina amfani da tsoffin takardun kudi da ta...
Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da Shugabanin Kungiyar gwamnoni ta kasa Aminu Waziri Tambuwal, da Shugaban Kungiyar jam’iyar APC Atiku Bagudu kan matsalar...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da man Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na...