Kungiyar daliban hausawa ta Nijeriya shirya taron wayar da kan matasa kan illar shaye –shaye da bangar siyasa. Kungiyar ta bayyana hakan ne yayin wata zantawarta...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Touching Star dake Sabuwar Gandu a Kano ta kammala daukar dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Sevilla dake Medile,...
Anasa ran yau Tallata Shugaban kasar Nijeriya zai Kai ziyara Kasar Senegal. Taron an shirya shine don bunkasa harkar Nima a nahiyar Afrika. Anasa ran taron...
Mutane samada miliyan biyu da dubu dari hudu ne suka rasa muhallansu a Najeriya sakamakom ambaliyar ruwa. An bayyana hakan ne lokacin buɗe taron mako guda...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta labarin da ake yadawa na cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake karatu a cikin da wadanda...
Al’umma na ci gaba da kauracewa karbar tsoffin kudin tun kafin wa’adin daina amfani da su da babban bankin kasa CBN ya sanar ya yi. Wannan...
Kungiyar matuka baburan daidaita sahu a jihar Kano ta ce, mambobinta za su daina karbar tsoffin takardar kudi a ranar da babban bankin kasa CBN ya...
Al’umma su karbi sauyin da babban bankin kasa CBN yazo da shi a kan hada-hadar kudi. Masani kan harkokin hada-hadar kudi kuma kwararren akanta a Kano...
Rahotanni sun nuna cewa jihohi shida da suka hada da Borno, Yobe, Katsina, Gombe, Taraba da kuma nan Kano su ke da kashi 84 cikin 100...
. Sannu a hankali dai sabuwar cutar ta Mashako wato “Diphtheria” a turance na ci gaba da bazuwa a sassa daban daban na jihar Kano. Inda...