Fitacciyar ƴar Kwankwasiyyar nan Nadiya Ibrahim Fagge ta magantu kan rashin bata takardar neman goyon baya daga Abba Gida-gida. A baya-bayan nan ne dai Ɗan takarar...
Cece-kuce ya ɓarke a kafafen sada zumunta kan takardar neman goyon baya da ɗan takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP ya aike wa matashiyar nan Ƴar...
Yayin zaman kotu a yau 27/10/2022 Mr Frank Geng ya musanta zargin da ake yi masa na kashe budurwarsa Ummulkhairi Buhari. Bayan da aka gabatar da...
Tauraruwar TikTok Bilkisu Isah Obilly da ake yiwa laƙabi da Sarauniyar TikTok ta Arewa ta bayyana manyan kyautukan da samari suka taɓa yi mata. Obilly ta...
Shafin Northern Hibiscus na Aisha Falke wadda aka fi sani da malamar aji ya nemi afuwar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kan wallafa hoton amaryarsa. A saƙon...
Sama da mutum 15 ne suka Mutu yayin hadarin wani kwale-kwale da ya Nutse a karamar hukumar Shagari dake jihar Sokoto. Shugaban karamar hukumar ta Shagari...
Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammad ya ce tarihi ba zai manta da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba kan irin cigaba da...
Hukumar Hisbah a Kano ta tsare wani matashi bisa zargin shunawa mata gabansa tsirara a unguwar Na’ibawa Rimin Hamza. Tun da farko dai matan auren unguwar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce, an kama mutane 80 da ake zargi da taimakawa ‘yan bindiga a jihar. Wadanda ake zargi sun hadar da mata dake...