Mahukuntan kamfanin jiragen sama na Dana Air sun tabbatar da rahoton cewa, daya daga cikin jirginsa ya tsallake rijiya da baya a filin jirgin saman Murtala...
Wani jirgin saman kamfanin Dana Air ya yi hatsari a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke birnin Lagos da safiyar yau Talata. Rahotanni sun...
Gwamnatin jihar Kano ta bada wa’adin mako biyu ga ɗan kwangilar da yake aikin gyara asibitin Nuhu Bamalli da ke ƙaramar hukumar Birni, wannan na zuwa...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta yi zama na musamman don nuna alhini da jimami bisa rasuwar guda daga cikin mambobinta Alhaji Halilu Ibrahim Kundila da ya...
Gwamnatin tarayya da hukumar samar da wadataccen abinci na majalisar dinkin duniya FAO, da kuma shirin gwamnatin Kano na daƙile matsalar kamfar ruwa musamman a wuraren...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da fara aikin gadar sama da ƙasa da a shataletalen tal’udu dake ƙaramar hukumar Gwale. Da yake jawabi...
Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma ECOWAS ta ware kimanin Dalar Amurka miliyan 25 domin yaƙi da ta’addanci a ƙasashen Nijeriya da Nijar da...
Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce, ƙarfafa rigakafi na yau da kullum zai kawar da cutar shan inna da cututtuka...
Gwamnatin jihar Kano karkashin shirinta na ACReSAL mai aikin daƙile matsalar kamfar ruwa da matsalolin sauyin yanayi musamman a wuraren tsandauri, ta samu nasarar bude wasu...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya rantsar da karin sabbin kwamishinoni guda hudu, da kuma manyan masu bashi shawara na musamman guda takwas da...