Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado ya yi kira ga dakatai da masu unguwanni da su ci gaba da sanya ido a kan gine-ginen da...
Majalisar Dokokin jahar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar kanjamau da ta Sikila da kuma sauran cututtuka kafin yin aure. Da yake Jawabi akan...
Rundunar Sojin kasar nan ta tabbatar da cewa wani dan Boko Haram mai suna Sajeh Yaga, ya mika kansa ga dakarun Operation Hadin Kai a jihar...
An rantsar da shugaba a kuma sauran jagororin ƙungiyar Akantoci mata ta Nijeriya SWAN shiyyar Kano. Yayin bikin rantsuwar wanda ya gudana a tsakiyar birnin Kano,...
Hukumar kula da samar da wutar lantarki ta kasa reshen jihar Kano NERC ta baiwa kamfanin rarraba wutar lantarki wa’adin mako hudu da ya samar da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta bukaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta umarci kamfanin rarraba wutar lantarki na KEDCO da ya dakatar da dage wuta...
Mahukuntan kamfanin jiragen sama na Dana Air sun tabbatar da rahoton cewa, daya daga cikin jirginsa ya tsallake rijiya da baya a filin jirgin saman Murtala...
Wani jirgin saman kamfanin Dana Air ya yi hatsari a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke birnin Lagos da safiyar yau Talata. Rahotanni sun...
Gwamnatin jihar Kano ta bada wa’adin mako biyu ga ɗan kwangilar da yake aikin gyara asibitin Nuhu Bamalli da ke ƙaramar hukumar Birni, wannan na zuwa...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta yi zama na musamman don nuna alhini da jimami bisa rasuwar guda daga cikin mambobinta Alhaji Halilu Ibrahim Kundila da ya...