

Akalla Mutane 39 sun rasa ransu sannan wasu da dama sun jikkata bayan wasu jiragen ƙasa biyu sun yi taho mu gama da juna a kudancin...
Hukumar kare haƙƙin bil-adama ta Najeriya NHRC, ta ce, tsakanin watan Janairu zuwa Satumba na shekarar da ta gabata, an sami aukuwar sace-sacen jama’a kusan 2000,...
Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya shawarci gwamnatin jihar Kano kan ta yi duk mai yiyuwa wajen ganin an zartar da hukunci...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya dawo Najeriya bayan halartar taron Abu Dhabi Sustainability Week na shekarar 2026, wanda aka gudanar a birnin Abu Dhabi na...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa birnin Conakry na ƙasar Guinea, domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a rantsar da sabon Shugaban ƙasar, Mamady Doumbouya....
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya gargadi gwamnatocin jihohi da su dakatar da duk wata tattaunawa ko yarjejeniyar sulhu da ‘yan bindiga, yana...
Hukumar Abinci ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WFP) ta yi gargaɗin cewa Nijeriya na fuskantar yunwa mafi tsanani cikin kusan shekara goma, yayin da rage tallafin agaji...
Rundunar yansandan jihar Jigawa ta kama wasu mutane kusan 20 bisa zarginsu da aikata laifukan sata da kuma safarar miyagun kwayoyi. Bayanin hakan na kunshi ne...
Rundunar ‘yansanda a jihar Kogi ta ce jami’anta sun dakile wani yunkurin kai hari kan wani babban sansanin ‘yansanda a jihar da wasu yanta’adda suka yi,...
Gamayyar kungiyoyin Ma’aikatan lafiya ta ta kasa ta bukaci mambobinta dasu cigaba da gudanar da yajin aiki sai baba ta gani duk da matakin gwamnatin tarayya...