Kungiyar kwadago ta kasa tace ba gudu ba ja da baya wajen ganin ta tsunduma yajin aiki sai Baba ta gani idan gwmanati tarraya ta kasa...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya tunatar da asabitin kashi na dala kan su kula da tsarin ayyukansu wajen tausayawa marasa lafiya, ta...
Wasu daga cikin ɗaliban Malam Abduljabbar Nasir Kabara sun barranta kansu da matakin daukaka ƙara kan hukuncin da aka yi masa a baya. Wannan dai ya...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Kano, ta yi barazanar kamawa tare da gurfanar da duk wani ɗan kasuwa da aka samu da laifin...
Gamayyar kungiyoyin ƙwadagon Najeriya NLC da TUC sun sanar da shirin su na tafiya yajin aikin gama-gari. Cikin wata sanarwa da suka fitar NLC da TUC,...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci mahukuntan asibitin ƙashi na Dala, da su samar da tsarin ragewa marasa lafiya raɗaɗin kuɗin magani...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata karfafa dangantaka da kasar Canada ta fuskar ilimi da kiwon lafiya. Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata biya dukkanin ƴan kwangilar da suke bin gwamnatin kuɗi ha’a biya su ba musamman musuyin aikin 5 kilometers na ƙananan...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya roki ƴan kasuwa da su nuna tausayi da jin kai ga al’ummar jihar. Gwamnan ya yi wannan roko...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta gina titi a hanyar da ta tashi daga Unguwar Maidile Kwanar gidan Kaji...