

A yau Alhamis ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja zuwa birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya. Shugaba Buhari zai halarci taron haɗin gwiwa tsakanin Turkiyya...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta musanta batun gwamnatin tarayya na cewar ta bai wa ƙungiyar naira Biliyan 52. Shugaban ƙungiyar reshen jihar Kano da...
Gwamnatin tarayya zata daukaka matsayin tashar yada wutar lantarki ta jihar Yobe domin fadada ta yadda zata iya samar da karin wutar lantarki da zata wadaci...
Gwamnatin tarayya za ta ɗaga matsayin tashar wutar lantarki ta jihar Yobe ta yadda wuta za ta wadaci al’ummar jihar. Ministan lantarki na ƙasa Injiniya Abubakar...
Wata babbar kotu a kasar Afrika ta Kudu ta ƙi yarda da hukuncin da aka zartar na sakin tsohon shugaban ƙasar Jacob Zuma. A ranar laraba...
Ministan yada labarai Alhaji Lai Muhammad ya yi kurarin cewa inda ba don Buhari ne ya ke shugabantar Najeriya ba, da matsalar tsaron da ke fuskantar...
Ƙungiyoyin matasa sun gabatar da zanga-zangar lumana domin nuna damuwarsu bisa yawaitar kashe kashen mutane a Arewacin ƙasar nan. Matasan ɗauke da kwalaye kunshi da rubutu...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya miƙa sunan Mu’azu Jaji Sambo daga jihar Taraba gaban majalisar dattijai domin naɗa shi a matsayin sabon minista. Shugaban majalisar dattawa...
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ce majalisar dokokin ƙasar nan za ta amince da kasafin kuɗin shekarar 2022 kafin ƙarshen zaman majalisar a wannan...
Mai fashin baƙi kan al’amuran yau da kullum Alhaji Amanallah Ahmad Muhammad ya ce, samar da jami’o’i masu zaman kansu zai rage fitar ɗalibai zuwa ƙasashen...