Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammed Matwalle ya yi gargadin cewa al’ummar arewa za su iya mai da martani matukar aka ci gaba da kashe ‘yan yankin...
Najeriya tayi nasarar matsawa gaba daga mataki na 36 zuwa na 32 a jadawalin matakin kasashen duniya a fanin kwallon kafa da FIFA ta fitar na...
Hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya (FAO), ta ce, farashin kayayyakin abinci ya yi tashin gwauron zabi a duniya. A cewar hukumar ta FAO...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin cigaba da gudanar da gasar kakar wasanni ta 2020 da a yanzu haka ake tsaka da aiwatarwa a jihar Edo. Umarnin...
Shugaban kungiyar dattawan arewa ta (Northern Elders Forum) farfesa Ango Abdullahi, ya ce, al’ummar arewa sun koyi darasi mai daci, saboda haka ba za su zabi...
Wasu manyan shugabannin yan bindiga 26 da suka addabi jihar Katsina sun ajiye makaman yakin su tare da mika wuya a Alhamis din nan. Kwamishinan ‘yan...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar da lasisi ga sabbin jami’o’i masu zaman kansu 20 da majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da su a kwanakin baya. Lasisin...
Tsohon shugaban kasar nan na mulkin soji Janar Abdussalami Abubakar, ya alakanta rashin tsaron dake addabar kasar nan a yanzu da yawaitar makamai ba bisa ka’ida...
Hukumar tsaron sirri ta Najeriya (DSS) ta musanta cewa ita ce ta azabtar da direban shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sa’idu Afaka wanda sanadiyar hakan ya rasa...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Kano NLC ta janye yajin aikin data ƙudiri farawa daga ƙarfe goma sha biyu na daren yau. Mataimakin shugaban ƙungiyar...