Wata babbar kotun majlistare a Kano ta ba da umarnin tsare wani matashi da mahaifinsa, bisa hannu a zargin kashe wani fitaccen limami mai suna Mallam...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta nuna rashin amincewarta da kakkausar murya kan kalaman da matasa da ‘yan kasa ke amfani da su a fadin kasar nan,...
Dagacin Garin Dan Hassan dake yankin karamar hukumar Kura a nan Kano Alhaji Adda’u Sani ya shawarci hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON data...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa ‘akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin ƙai, Betta Edu...
Babban mashawarcin kungiyar gwamnoni Nijeriya a fannin noma Farfesa Abba Gambo, ya bayyana damuwa dangane da karancin kudaden da gwamnatin tarayya ta warewa ma’aikatar noma da...
Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya lashi takobin sanya kafar wando daya da duk wanda aka samu da hannu wajen yiwa kokarin da sojojin kasarnan...
Al’ummar unguwa uku kauyan al’u dake karamar hukumar tarauni a Kano, sun koka kan rashin hasken wutar lantarki da suka shafe shekaru hudu suna fama da...
Wata babbar Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Kano, a ranar ta janye umarnin da ta bayar na kamo mata wani babban jami’in hukumar Kwastam Yusuf Ismail...
Gwamnatin jihar kano ta ce zata ci gaba goyon bayan shirin tallafawa yara mata na AGILE, domin tsari ne da zai samarwa da yara mata hanyar...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 61 a duniya. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata...