Wani ganau wanda ya nemi a sakaya sunan sa Ya bayyana cewa an tabbatar da rasuwar wasu masu aikin haƙar ma’adanai mutum uku yayin da...
Kungiyar ‘Concerned Northern Forum’ da lauyoyi suka kafa, ta sha alwashin gurfanar da gwamnatin tarayya a gaban kotu, inda ta bukaci a biya diyya ga Iyalan...
Wasu daga cikin jarumai a masana’antar Kannywood sunyi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ma’aikatar Shari’a ta ƙasa da su tabbatar da cewa anyi...
Mai Martaba Sarkin Bichi Alh Dr Nasir Ado Bayero yace injiniyoyi nada Mahimmiyar rawar takawa wajan cigaban Nijeriya dama duniya bakin daya saboda sana’a ce...
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nada manyan sakatarorin ma’aikatun gwamnati har guda 21, tare da sauyawa guda 9 wurin aiki, sai guda...
Gamayyar limaman masallatan juma’a da suka haɗar da ɗariƙar Tijjaniyya, Ƙadiriya, Izala da mahaddata Alqur’ani sun yi kira ga shugabanni da alƙalai da su kasance masu...
Hukumar Kula da Zirga zirgarni Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta karyata jita-jitar da wasu jama’a ke yadawa na Hukumar ta hana hada-hadar kasuwanci a kasuwar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara bin sawun takardar da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa wata kotu ta rufe Asusun Gwamnatin Kano. Komishinan...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da daukaka matsayin mai magana da yawunsa Sanusi Bature Dawakin Tofa daga babban sakataren yada labarai zuwa...
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Nada Shugaban Ma’aikata a matsayin wanda zai ci gaba da kulawa da ofishin sakataren Gwamnatin Kano Dakta Abdullahi Baffa Bichi Har...