Hukumar yaki da sha da fatucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta sanar da kama wasu Makafi uku da ta ke zargin su da aikata safarar kwayoyi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto, ta tabbatar da mutuwar mutane biyar tare da kona kayan abinci da abubuwan hawa, a wani hari da ‘yan bindiga suka...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta ce, za ta sanya ranar yanke hukunci kan zaɓen gwamnan Kano da gwamna Injiniya Abba...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da nasarar da dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam Yusuf...
Asusun tallafa wa ƙananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, ya ce, kawo yanzu kimanin kaso Hamsin da huɗu da ɗigo shida cikin ɗari na yaran...
Gwamnati da al’ummar kasar Falasdin sun bukaci al’ummar musulmin duniya da su ci gaba da taya kasar da addu’oin fita daga cikin mawuyacin halin da suke...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, ta sanya ranar Litinin 6 ga watan Nuwamba, 2023, domin sauraren karar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar...
Majalisar Wakilai a ranar Alhamis ta yi fatali da bukatar Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ta kashe Naira biliyan 5 daga cikin kwarya-kwaryar kasafin kudin tiriliyan...
Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wadda aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani mutum Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci al’ummar kasar nan dasu cigaba da rike al’adunsu na gargajiya duba da yanda al’adunsu suke neman...