

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa, daga yau Litinin zuwa Laraba za a fuskanci ruwan sama da iska mai karfi a...
Gwamnatin Tarayya ta ce, shugabancin Bola Ahmed Tinubu ya na tafiya bisa adalci wajen rarraba ayyukan raya ƙasa a dukkan yankunan Najeriya. Ministan yaɗa Labarai...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa,Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi a bai wa ‘yan Najeriya damar zaɓen shugaban hukumar INEC da kwamishinoninta kai tsaye. Ya ce hakan...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben da ya gabata na shekarar 2023 karkashin jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba shi da niyyar barin...
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da kashe Naira miliyan Ashirin ga ko wacce karamar hukuma a jihar domin gyaran maƙabartun yankinta. Gwamnan jihar Mallam Dikko...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, za ta ba za jami’anta a ko ina a fadin jihar don tabbatar da cewa ana gudanar da bukukuwan...
Kungiyar manyan ma’aikatan kwalejin kimiyya da fasaha ta SSANIP ta yaba wa gwamnatin jihar Kano bisa irin kokarin da ta ke yi wajen ciyar da ilimi...
Hukumar hana fasakauri ta Najeriya Kwastam ta ce, jami’anta sun kama tabar wiwi da kudinta ya kai naira miliyan 48 da dubu dari 5 da wasu...
Hukumar wasanni ta kasa NSC, ta tabbatar da cewar ‘yan wasa da masu horar da su 6,382 suka halarci gasar matasa ta kasa karo ta 9...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU, ta yi watsi da shirin gwamnatin tarayya na bai wa malaman jami’o’i rancen kuɗi, tare da buƙatar gwamnatin da ta...