Kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, ya gargadi mutanen da ke sayen man Fetur su na adanawa domin tsoron fuskantar karanci da karin farashinsa. Wannan gargadi...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya tsallake rijiya da baya bayan wasu ‘yan bindiga sun buɗe wa ayarin motocinsa wuta a kan hanyarsa ta zuwa Abuja....
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci buɗe cibiyar bincike kan addinin Musulunci da koyar da karatun Alqur’ani mai girma wadda aka yiwa laƙabi...
Mai martaba Sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira ga gwamnatin tarayya kan ta bai wa manoma hadin kai wajen samar musu kayayyakin noma na...
Wasu ma’aikatan hukumar filin jirgin saman Malam Aminu Kano, jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana da safiyar yau Asabar sakamakon wani gini da hukumar sojojin...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗɗura ta ƙasa reshen kano ta buƙaci darebobi da su ƙaucewa gudun wace sa’a da yin lodin da bai kamata ba musamman a...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira da al’ummar kasar nan dasu daina bawa jami’an tsaro na goro. Sarkin ya bayyana haka ne...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce ‘jihar Kano ce kan gaba wajen yaki da cin hanci da rashawa a fadin kasar nan’. Abba Yusuf ya bayyana...
Majalisar wakilai ta Nijeriya ta bukaci gwamnatin tarayya da sauran kananan hukumomi da su haramta amfani da wani shahararren littafin karatun yara a firamare mai suna...
Hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu a Jihar Kano wato PHIMA ta hada hannu da hukumar kula da da’ar ma’aikata wato servicom dan inganta...