Gwamnatin Tarayya Nijeriya ta ce ‘yan jarida kasar na aiki cikin mawuyacin yanayi, in da a yawancin lokuta sukan rasa rayukan su yayin gudanar da aikin...
Shugaban kasar Amurka Joe Biden, yace Shugaban Masar Abdel Fattah Al-Sisi ya amince da bude mashigar Rafah ga wasu manyan motoci dake dauke da kayan agaji...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce yayi alfahari Da farinckin kasancewar sa a wannan taror Da Zai Dora Jihar Kano a sahun gaba...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, sama da mutane dari biyu da casa’in ne ta cire daga cikin mutanan da suka nemi shiga tsarin auren ‘yan gata...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da rabon kayan karatu ga ɗaliban firamare da sakandare domin ƙara bunƙasa harkar koyo da koyarwa a...
Kungiyar dake kawo ci gaba akan harkokin noma a Afrika wato sasakawa ta bayyana cewa inganta harkar noma wata hanya ce da zata kawo cigaba mai...
Kungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nijeriya, wato RIFAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin kasar na dage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga kasashen waje...
Majalisar dattijan Nijeriya ta fara karanta wani kudirin doka da ke ba da shawarar cin tarar N50,000 ga iyayen da suka gaza wajen sanya ‘ya’yansu a...
Runduna ta daya ta sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su tare da kashe wani dan bindiga 1...
Dubban Falasdinawa a wannan Asabar sun ci gaba da yin gudun hijira daga arewacin Zirin Gaza zuwa kudancinsa, bayan da Isra’ila ta gargade su da...