Shirin nan na bunkasa harka noma da kawar da yunwa Nigeriya havest Plus ya bayyana cewa samar da ingantaccen abinci shine abu na farko da suka...
Lauyan jam’iyyar NNPP mai Mulki a nan Kano Barista Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wuzurci, ya ce sun kara daukaka Kara. Tunda farko dai jam’iyyar adawa ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudurinta na zamanantar wa tare da inganta wuraren wasanni a Jihar nan. Mai ba wa Gwamna Shawara na musamman kan harkokin...
A daren jiya laraba ne dakarun sojin Jamhuriyar Nijar suka sanar da hambarar da gwamnatin Muhammad Bazoum sa’oi bayan rade-radin yiwuwar juyin Mulki. Rundinar sojin tabakin...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya tace ‘zatayi aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumar kula da zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA,domin tsaftace harkar...
Rahottani daga jihar Lagos na nuni da cewa akalla yara biyu ne suka rasa rayukansu a wani gini da ya rufta a titin Ajao a unguwar...
Majalisar kula da Tattalin Arziƙi ta Nigeriya ta sanar da wasu sabbin matakai da gwamnati za ta ɗauka don samar wa ‘yan ƙasa sauƙin rayuwa sanadin...
Hukumar Karba korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta sanar da daukar babban lauyan nan mai fafutikar kare hakkin dan Adam,...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a jihar Kano ta umurci gwamnatin jihar da sauran wadanda aka yi ƙara, su biya wasu mazauna unguwar...
Majalisar tattalin arziki ta kasa da yi Kira ga hukumar bada again gaggawar ta Nijeriya NEMA da ta gaggauta fitar da kayan hatsi zuwa garuruwa, don...