Fitaccen mawaƙin siyasa kuma shugaban kungiyar ƴan Kannywood ta 13X13, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota. Mai magana da yawun mawakin, Rabiu Garba...
A safiyar yau alhamis ne mazauna yankin ƴankusa sabuwar jidda a karamar hukumar Kumbotso da ke Kano, suka samu gawar wata Mata cikin wani gini da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya umarci kwamishinan ƴan sanda da ya janye dokar hana zirga-zirga ta awanni 24 da aka sanya. Gwamnan ya...
Dan takarar gwamnan Jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna ya ce dama su basa fargabar zuwan ranar da kotu zata bayyana ainiyin wanda ya ci zabe, duba...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce alƙalan kotun da ta gudanar da shari’ar zaɓen gwamnan jihar sun yi kuskure a hukuncin da suka yi...
Hamɓararren shugaban ƙasar Nijar Mohamed Bazoum ya shigar da ƙara gaba kotun Ecowas, yana neman kotun ta bayar da umarnin a sake shi daga ɗaurin talalar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce, za su bi matakin ɗaukaka ƙara zuwa gaba domin tabbatar da adalci kan hukuncin da kotu ta...
Kotun sauraron ƙarar zaɓen gwamnan Kano, ta bayyana ɗan takarar jam’iyyar APC, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, a matsayin wanda ya lashe zaɓen da aka gudanar ranar...
Kotun sauraron zaɓen gwamna jihar Kano, ta bayyana Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓe. Za mu kawo cika makon...
Jami’an ƴan sanda sun far wa ’yan jaridar kafofin yada labaran Daily Trust da takwaransa na BBC a yayin da suka ke daukar rahoto a kotun...