Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce kasar na cigaba da samar da sauye-sauye da suka kunshi na janye tallafin man fetur da daidaita batun...
Majalisar dokokin a jihar Kano ta amince da mutane 16 cikin 18 da gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin tantancewa, tare da amincewar...
A safiyar yau Alhamis ne Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima, ya shiga ganawar sirri da shugaban gidauniyar Bill and Melinda Gates wato Bill Gates, da shugaban...
Tsohon Kwamishina a Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce kuɗin da ake yaɗa wa suna cire wa ma’aikata a albashi ba gaskiya...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata bincika tare da dakatar da datsewa ‘yan Fasho da ma’aikata alabashinsu da suke zargin gwamnatin da gada nayi don kwatar...
Majalisar dokokin Kano, ta buƙaci Kwamishinan ƴan sanda da gwamnatin jihar da su yi gaggawar samar da tsaro ga sassan da ayyukan ƴan daba ke ci...
Ɗaliban jami’ar tarayya da ke Gusau babban birnin jihar Zamfara, sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna damuwa kan garkuwar da ƴan ta’adda suka yi da...
Tsohon wakilin shiyyar Bauchi ta Arewa a Majalisar Dattawa, Sanata Adamu Bulkachuwa, ya musanta fahimtar da aka yi masa ta cewa ya taka rawa a wasu...
Hukumar tsaro ta DSS, ta musanta batun cewa, ta hana iyalai da lauyoyin dakataccen gwamnan babba bankin CBN Godwin Emiefele ganawa da shi. Hakan na cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Shugaban Kwalejin Lafiya ta Health Technology Dakta Bello Ɗalhatu, da mai riƙon shugabancin Hukumar lura da makarantun Sakandire ta jihar...