Akalla mutane 14 ne suka mutu a kasar Kamaru sakamakon wani mummunar hatsarin da wata mota kirar Bus ta yi a yankin arewa maso gabashin kasar....
Tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyara PDP a zaɓen bana Alhaji Atiku Abubakar, ya halarci zaman kotun da ake ci gaba...
Mataimakin shugaban Majalisar Wakilai Ahmed Idris Wase, ya gabatar da korafi a kan matakin uwar jam’iyyarsu ta APC, bisa raba muƙaman shugabannin majalisa ta goma ga...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta cafke tsohon Ministan lantarki Injiniya Saleh Mamman, kan zargin da ake masa na karkatar naira biliyan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya aike wa majalisar dattawa takardar neman sahale masa sake ciyo bashin Dalar Amurka har miliyan 800, daga bankin duniya domin rage...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta bai wa Baturen ‘yan sandan unguwar Sheka da ke karamar hukumar Kumbotso umarnin yin bincike kan zargin mutuwar...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu JAMB, ta ce, za ta samar da guraben karatu ga daliban da rikicin kasar Sudan ya rabo da karatunsu. Shugaba...
Rahotanni daga jihar Kebbi, sun bayyana cewa an hallaka wani kasurgumin ɗan bindiga mai suna Yellow, wanda ake zargin shi da yaransa sun addabi yankuna da...
Al’ummar unguwar sheka da ke karamar hukumar Kumbotso na ci gaba zama cikin alhinin rashin matasan yankin da ake zargin sun kai goma sha biyu, sakamakon...
Akalla ƴan mata goma sha biyar ne suka rasu bayan kifewar kwale-kwale a ƙauyen Dandeji da ke karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Rahotanni sun ce...