

Kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (Arewa Consultative Forum – ACF) ta yi kira ga gwamnonin jihohi 19 na Arewa da su gudanar da cikakken sauyi a...
Rundunar sojojin Nijeriya ta tabbatar da tashin gobara a rumbun makamai da ke barikin sojoji na Giwa Barracks da ke birnin Maiduguri a Jihar Borno ta...
Majalisar Shari’ar Musulunci ta kasa, ta naɗa Sheikh Bashir Aliyu Umar a matsayin shugabanta bayan rasuwar Sheikh AbdulRasheed Hadiyyatullah. Wata sanarwa da majalisar ta fitar...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba yiwuwar dawo da Amirul hajji da zai jagoranci maniyata aiki hajji...
Majalisar Zartaswa ta Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 15 da Miliyan 667 da dubu dari 634 da naira 645 da kwabo 10...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya ce, ya karbi mulkin jihar ne a dai-dai lokacin da hukumar biyan fansho ta jihar ke daf da durkushewa...
Gwamnatin Jihar Kano ta sabun ta kwangilar hanyar da ta tashi daga Kankare zuwa Karaye ta kuma ta hada kananan hukumomin Tofa da Rimin Gado da...
Rundunar Ƴan sandan Jihar Kano, ta kama mutane 33 da ta ke zargin su da aikata ayyukan daba. Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi...
Rundunar Sojin kasar nan ta Operation Fansar Yamma ta ceto wasu mutane 50 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su tare da ƙwato shanu 32...