Shugaban majalisar Dattijai Sanata Ahmad Lawan da takwaransa na majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, sun bukaci al’umma da su ci gaba da yi wa Niajeriya addu’ar samun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci al’ummar Nijeriya, da su kara jajircewa musamman wajen nuna hakuri da juriya da juna a zamantakewar rayuwa. Wannan na cikin...
Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal a yau Alhamis. BBC ta ruwaito cewa, An ga watan ne a yankin Tumair na Saudiyya kamar yadda...
Wasu mutane da ake zargin yan kungiyar asiri ne sun kwakwalewa wani Almajiri mai suna Yusuf Idanu a dajin kusa da garin Shuwarin dake yankin...
Ƙwararru a fannin ilimi da ci gaban ƙasa sun bayyana cewa kashi 60 cikin 100 na waɗanda basa zuwa makaranta a yankunan da ake fama da...
Ɗaliban nan Mata biyu da yan bindiga suka sace a jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara sun shaƙi iskar ‘Yanci, bayan shafe kwanaki...
Yayin da za’a gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu sassan jihar Kano, rundunar ‘yan sandan jihar ta sanya dokar taƙaita zirga-zirga ababen hawa. Jami’in hulda...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci al’ummar jihar da su zauna a muhallanu lokacin gudanar da kidayar da za a gudanar a watan...
A yau ne aka cika shekara tara da sace daliban makarantar sakandiren mata ta Chibok da ke Maiduguri a jihar Borno su dari biyu da saba’in...
Rundunar yan sanda a jihar Zamfara ta samu nasarar ceto mutane tara da masu garkuwa da mutane suka sace, tun a ranar 11 ga watan Afrilun...