Allah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa. Mama Rabi ta rasu a ƙasar...
Fitaccen Jarumin Kannywood Hassan Ahmad da aka fi sani da Babandi Kwana Casa’in ya ce, ba zai iya fitowa a matsayin ɗan Daudu ba a shirin...
Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan harkokin yada labarai Malam Shehu Isah Direba ya ce, yana tausayawa mutanen Kano lokacin da za su yi kewar...
Yan kasuwar Kurmi a Jihar Kano wadanda suka gamu da ibtila’in gobara a kwanakin baya, sun zargi shugabancin kasuwar da yin rub da ciki da tallafin...
Masana a fannin siyasa a kasar nan, na ci gaba da bayyana siyasar ubangida a matsayin illah ga tsarin dimuradiyya, wanda hakan kuma baya haifarwa al’ummar...
Kungiyar shugabannin kananan hukumomin jihar Kano 44 ALGON, ta gargadi kwamitin karbar mulki na zababben gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya daina yunkurin...
Masana a kiwon lafiya sun ce lalurar amosanin kashi wasu kwayoyin cututtuka ne da suka hadar da Bakteriya da fungai ke yada su, kuma suna da...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya sake nada wasu sababbin Hakimai guda hudu tare da daga darajar wasu Hakimai guda shida. Da yake...
Wani malamin addini musulunci a jihar Kano ya bayyana cewa akwai abubuwa da yawa da basu inganta ba, sai dai kuma yin hakan idan har ya...
Kotu a birnin New York ta saki tsohon shugaban Amurka Donald Trump ba tare gindaya wasu sharudda ba a shari’ar da aka fara a kansa dangane...