Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sake gurfanar da mutumin nan Husseini Ismaila wanda ake wa lakabi da ‘Maitangaran’ a gaban kotun tarayya da ke...
Kotun daukaka kara ta sanya Ranar juma’a 17 ga watan Nuwamba, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan abinci ga jami’an tsaro da suke aiki a jihar. Gwamnatin ta kuma ce, za ta ci gaba da...
Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru...
Shugaban kasuwar ƙofar Wambai Alhaji Nasihu Ahmad Garba (Wali Ɗan China) ya ce zai bi duk wata hanya wajen ganin ya zamanantar da harkar kasuwancin kasuwar...
Mai martaba Sarkin Gaya, a Jihar Kano, Alhaji Dakta Aliyu Ibrahim ya ja kunnen Hakimai da Dagatai da masu unguwanni na masarautar da su kara sanya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tace ba zata saurarawa duk wanda ta samu da haura gidan mutane ko fasa shaguna ba a lokacin sanyi. Mai magana...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da nasarar da dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam Yusuf...
Asusun tallafa wa ƙananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, ya ce, kawo yanzu kimanin kaso Hamsin da huɗu da ɗigo shida cikin ɗari na yaran...
Gwamnati da al’ummar kasar Falasdin sun bukaci al’ummar musulmin duniya da su ci gaba da taya kasar da addu’oin fita daga cikin mawuyacin halin da suke...