Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, ta sanya ranar Litinin 6 ga watan Nuwamba, 2023, domin sauraren karar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci al’ummar kasar nan dasu cigaba da rike al’adunsu na gargajiya duba da yanda al’adunsu suke neman...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatar da kiyasin kasafin kudi sama da Naira biliyan 357 na kasafin kudin shekarar 2024 ga majalisar dokokin...
Hana ƴan chana shigowa kasuwanci a jihar Kano shine zai habbaka kasuwanci a jihar KanoG Gamayyar kungiyoyin ƴan kasuwar ƙasar nan reshen jihar Kano ta ce...
Kungiyar Likitocin Nijeriya NMA, ta bukaci, Iyaye da su tabbatar da sun yi wa ‘ya’yan su ‘yan kasa da shekaru biyar alluran riga kafin kamuwa da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci buɗe cibiyar bincike kan addinin Musulunci da koyar da karatun Alqur’ani mai girma wadda aka yiwa laƙabi...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi kira da al’ummar kasar nan dasu daina bawa jami’an tsaro na goro. Sarkin ya bayyana haka ne...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce ‘jihar Kano ce kan gaba wajen yaki da cin hanci da rashawa a fadin kasar nan’. Abba Yusuf ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, sama da mutane dari biyu da casa’in ne ta cire daga cikin mutanan da suka nemi shiga tsarin auren ‘yan gata...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da rabon kayan karatu ga ɗaliban firamare da sakandare domin ƙara bunƙasa harkar koyo da koyarwa a...