

Hukumar kura da Zirga-zargar ababen hawa ta Kano KAROTA, ta gargadi masu kasa kayayyakin sayarwa a gadar sama da ke Sabon Titin Ɗorayi. Mataimakin Shugaban...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce za ta fara yin amfani da sababbin dabarun zamani wajen fannin bayar da...
Hukumar Hisbah ta jihar kano, ta sha alwashin sanya kafar wando daya da duk masu gudanar da sana’ar DJ musamman masu yin amfani da kalaman da...
Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar kano, ta ce ta na da hurumi akan duk wani fim da ake haskawa a kafar Youtube da kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci Jan kafa ba wajen ajiye mutanen da ake tuhuma da laifi a gidan gyaran hali na shekaru...
Gwamnatin Kano ta ce ta nemi hadin kan kungiyoyin aikin gayya wajan ya she maguda nan ruwa tare da kwashe dagwalo a fadin jihar. Kwamishinan Muhalli...
Gwamnatin jihar Kano, ta sanar da hana gudanar da bikin Ƙauyawa wanda ake kira da Ƙauyawa Day wanda ake yi yayin bikin aure. Shugaban hukumar tace...
Wasu yan siyasa da ke tsagin Kwankwasiyya, sun maka ɗan siyasar nan na jam’iyyar adawa ta APC a Kano Garba kore Dawakin Kudu a gaban kotu...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya saki mata fursunoni takwas daga gidan gyaran hali na Goron-Dutse, inda ya biya musu tara da kuma basussukan da...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta duba hanyoyin inganta mutanen da iftila’i rayuwa ya kaisu gidan gyaran hali daban-daban a jihar....