Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sake gina shataletalen kofar gidan gwamnati da ta rushe a gadar shigowa gari da ta ke a unguwar Na’ibawa....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta kama mutane 1164 da take zargi da ta’ammali da miyagun kwayoyi, daga watan...
Majalisar dokokin a jihar Kano ta amince da mutane 16 cikin 18 da gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin tantancewa, tare da amincewar...
Tsohon Kwamishina a Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce kuɗin da ake yaɗa wa suna cire wa ma’aikata a albashi ba gaskiya...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata bincika tare da dakatar da datsewa ‘yan Fasho da ma’aikata alabashinsu da suke zargin gwamnatin da gada nayi don kwatar...
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya aike wa majalisar dokoki sunayen mutane 19 domin tantancewa tare da amincewar naɗa su a matsayin Kwamishinoni. Gwamnan...
Majalisar dokokin Kano, ta buƙaci Kwamishinan ƴan sanda da gwamnatin jihar da su yi gaggawar samar da tsaro ga sassan da ayyukan ƴan daba ke ci...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, za ta hukunta duk wani jami’inta da ta samu da karbar cin hanci a hannun al’umma. Kwamishinan ‘yan sandan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da buƙatar da Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ya miƙa gabanta ta neman ta sahale masa ya naɗa mutane...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta sake cafke wasu matasa su 57 da ta ke zarginsu da laifin hada kai da yin sata ta...