Babban bankin kasa (CBN), ya ce kiwon kaji shine harka da ya fi ba da gudunmawa ga tattalin arzikin kasar nan a bangaren noma da kiwo....
Da misalin karfe biyar da rabi na yammacin jiya lahadi ne wasu motoci 2 kirar Golp da kuma motar safa suka hadu gaba-da gaba, kafin a...
Wani masanin tattalin arziki a nan jihar Kano, ya ce, sanya hannu kan yarjejeniyar gudanar da kasuwanci ba tare da shinge ba tsakanin kasashen Africa, lamari...
Wani fitaccen masanin tattalin arziki da muhalli a Jami’ar Bayero da ke nan Kano ya yi kira ga al’umma da su mai da hankali wajen tsaftacce...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da ceto magajin garin Daura bayan musayar wuta da masu garkuwa da mutane a safiyar yau Talata, a Unguwar Gangar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da rasuwar mataimakin shugaban kungiyar Editoci ta kasa (NGE) Malam Umar Sa’idu Tudunwada A cikin wata...
Ofishin akanta Janar na Najeriya ya musanta rahotannin da wasu jaridun kasar suka yada cewa Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce, tattalin arzikin...
Tsohuwar shugabar kungiyar lauyoyi mata ta kasa da kasa reshen Kano Barista Husaina Aliyu Ibrahim, ta ce da yawa daga cikin matan da mazajensu suka mutu...
Hukumomi a gidan ajiye dabbobi da ke nan Kano wato Kano Zoological Garden, sun ce ‘yan fashi da makami ne ake zargin sun sace kudade da...
Hukumomi a gidan ajiye dabbobi da ke nan Kano wato Kano Zoological Garden, sun ce ‘yan fashi da makami ne ake zargin sun sace kudade da...