

Gwamnatin jihar Kano ta ce, a shekarar 2022 za ta fi mayar da hankali wajen magance matsalar bahaya a sarari. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta gargaɗi matasa da su guji wuce gona da iri a yayin bukukuwan sabuwar shekara. Babban kwamandan hukumar Shiekh Harun Muhammad...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta buƙaci iyaye da su lura da yadda yaran su ke amfani da wayoyin salula. Shugaban hukumar Isma’ila...
Matuka babauran adaidaita sahu a jihar Kano za su tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo bayan ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa mai zaman kanta IPMAN reshen jihar Kano ta ce, ƙarancin man fetur da aka samu a kwanakin nan yana da...
Ɗan kadan Kano kuma Dan majen Gwandu Alhaji Bashir Ibrahim Muhammad ya buƙaci al’umma da su riƙi zumunci a matsayin abinda zai ƙara kyautata alaƙarsu da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya musanta nuna goyon bayansa ga kowane tsagin shugabacin jam’iyyar APC na Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta rufe wasu banɗakunan haya guda biyu a kasuwar Ƴankaba saboda rashin tsafta. Kotun ta yanke hukuncin ne ƙarƙashin...
Gwamnatin jihar Kano za ta gudanar da ɗuban tsaftar muhalli a gobe Asabar. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya tabbatar da hakan ta cikin...
Ana fargabar hatsarin mota a Katsina ya hallaka liman da wasu matasa kimanin bakwai ƴan unguwar Kurna ta jihar Kano. Mai unguwar Kurna Tudun Bojuwa, Kwaciri...