Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kori ministocinsa biyu daga majalisar zartarwa ta ƙasa. Ministocin su ne ministan Noma Alhaji Sabo Nanono da kuma na lantarki Engr....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta miƙa kyautar kekunan ɗinki hamsin da ƙudi naira miliyan ɗaya ga matasa a nan Kano....
Rundunar Sojin Ruwan kasar nan ta ce, za ta ci gaba da bawa al’ummar jihar Kano guraben aiki a duk lokacin da bukatar hakan ta taso....
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, Kano ba zata goyi bayan halasta amfani da tabar wiwi ba. Gwamnan ya bayyana hakan ne, yayin da ya...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA zata fara ƙwace duk wani gida da aka samu ana ajiye miyagun ƙwayoyi. Shugaban hukumar Janar...
Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta ce, za ta goya baya wajen shiga yajin aiki. Shugaban ƙungiyar Dakta Usman Ali ne ya bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙara wa’adin mako guda kan hutun da ta bai wa daliban makarantun firamare da sakandire a faɗin jihar. Kwamishinan ilimi na jihar...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura FRSC anan Kano ta ce, za ta rufe hanyar Kano zuwa Kwanar huguma-Kari a yau Litinin. Shugaban hukumar Zubairo Mato ne ya...
Wasu mazauna unguwannin Medile, Ɗanmaliki da Bechi a ƙaramar hukumar Kumbotso sun yi ƙaura daga gidajensu sakamakon ambaliyar ruwa. Mamakon ruwan sama da aka tafka a...