Kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, taki amincewa da bukatar gwamnatin Kano da Sheikh Abduljabbar kan ranar dawowa ci gaba...
Babbar kotun Jihar Kano mai zamanta a Miller Road karkashin mai shari’a Sulaiman Baba Na-Malam ta yankewa wani mutum mai suna Yusuf Muhammad hukuncin daurin shekaru...
Ƙungiyar ‘yan fansho ta jihar kano ta zargi ƙananan hukumomi da hukumar ilimin bai ɗaya ta jihar SUBEB da cinye kuɗaɗen fansho. A cewar kungiyar sama...
Gwamnatin jihar kano ta ce, ta samar da cibiyoyi kula da lafiya a matakin farko sama da dubu daya musamman a yankin karkara don samar da...
Lauyan Malam Abduljabbar Kabara Barista Rabiu Shu’aibu Abdullahi ya tabbatar da cewa malamin bashi da lafiya yanzu haka da yake tsare a gidan gyaran hali. Sai...
Masarautar Kano ta dakatar da hawan sallah na al’ada da ake gudanarwa kowacce sallah. Masarautar ta yanke hukuncin ne a zamanta na yau Litinin, ta bakin...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Garzo ya ce, daga shekarar bana gwamnatin Kano za ta fito da wani tsari da zai hana yanka dabbobi a...
Shugaban karamar hukumar dawakin Tofa anan Kano Alhaji Ado Tambai Ƙwa ya ce, matukar ana son kananan hukumomi su ci gashin kan su, ya zama wajibi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kawo ziyarar aiki jihar Kano a ranar Alhamis ɗin nan. Ziyarar ta shugaba Buhari ta ƙunshi ƙaddamar da aikin layin dogo...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, a bana bata da fargabar samun ambaliyar ruwa a sassan jihar. A cewar gwamnatin, nan ba da dadewa ba jihar za...