

Gwamnatin Kano ta ce ta kashe fiye da Naira Miliyan dari hudu da tamanin da hudu wajen gyara makarantu fiye da guda dubu daya da dari...
Wata gobara ta ƙone ɗakin kwanan ɗalibai mata a makarantar Dano Memorial da ke Gidan Mission a Gani da ke a ƙaramar hukumar Sumaila ta Jihar...
Kungiyar Inuwar Kofar Mata da ke jihar Kano, ta ce, za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an kawo karshen fadan Daba, da ake samu...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin yanayi ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara su daga harshen Turanci zuwa Hausa. Kwamishinan...
Gwamantin jihar Kano, ta sha alwashin kammala dukkan ayyukan tituna da gadoji da ta ke gudanar a fadin jihar nan da watan Disamban bana. Kwamishina ayyuka...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, ya zama wajibi kamfanoni da ƴan kasuwa su riƙa biyan kuɗaɗen haraji domin tabbatar da gwamnatin jihar ta samu kuɗaɗen da...
Wani ginin bene mai hawa 4 da ba a kammala ba a kan titin Abeadi da ke unguwar Sabon Gari a Kano ya rufto tare da...
Hukumar kula da Gasa da kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta ƙasa FCCPC, ta ja hankalin yan kasuwar kayan Hatsi ta Dawanau da ke nan Kano...
Gwamnatin jihar Kano, ta bayyana kudurinta na samar da wuraren zama da rumbunan kasuwanci ga mata masu sana’ar hada gurasa da kuma masu hada takalma a...
Gwamnatin Kano ta umarci shugabanin kananan hukumomin 44 na jihar da su samar da kwamitocin da zasu lura da saka naurorin Taransfoma guda dari biyar da...