

Hukumar alhazai ta kasa ta ce ya zuwa safiyar yau asabar ta yi jigilar maniyyata 2,006 zuwa ƙasa mai tsarki. Hukumar ta bayyana hakane a shafinta...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa za ta duba hanyoyin inganta mutanen da iftila’i rayuwa ya kaisu gidan gyaran hali daban-daban a jihar....
Hukumar yin katin dan kasa NIMS ta ce za ta yiwa daliban makarantun Furamare dana sakandare katin Dankasa kyauta. Hakan na cikin wata ziyara da jami’in...
Yau Juma’a ne ake sa ran jirgin farko na maniyatan aikin hajjin bana na ƙasar nan zai tashi zuwa ƙasar Saudiyya. Hukumar alhazan ƙasar NAHCON ta...
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa NAHCON, ta ce, jirgin farko na maniyyatan bana zai tashi ne daga birnin owerri na jihar Imo. Hakan na cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ‘yan kwangilar da ke jan kafa wajen gudanar da ayyukan da ta basu, kan su tabbatar sun kammala a kan lokaci....
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan Dare da takwaransa na Benue Hyacinth Alia, sun ce ba za su amsa gayyatar da Kwamitin karɓar ƙorafe-ƙorafe na Majalisar Wakilai...
Hukumar kula da gidajen gyran hali da tarbiya ta Najeriya shiyyar Kano, ta musanta wani rahoto da ya bayyana cewa ana yin lalata da matasan da...
Bankunan kasuwancin kasar nan sun ƙara kuɗin tura saƙon kar ta kwana na SMS zuwa Naira 6, daga Naira 4 da ake biya a baya....
Kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (Arewa Consultative Forum – ACF) ta yi kira ga gwamnonin jihohi 19 na Arewa da su gudanar da cikakken sauyi a...