Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2022 da ya kai naira biliyan 196 Gwamnan ya gabatar da kasafin ne a...
Haɗakar ƙungiyoyin manyan ma’aikatan jami’o’ i SSANU da na ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba ta ƙasa NASU sun yi barazanar tsunduma yajin aikin makwanni biyu....
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA za ta kafa cibiyoyin gyaran hali da tarbiyya guda shida a shiyyoyin siyasa na ƙasar nan. Shugaban...
Shugaban ƙasa Muhammadu ya isa birnin Makka na ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah. Shugaban na tare da tawagar sa, sun sauka a filin jirgin...
Majalisar dokokin jihar Plateau ta tsige shugaban majalisar, Hon Abok Ayuba Nuhu, daga shugabancin ta. Haka zalika majalisar ta canzashi da Hon. Sanda Yakubu da ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta Kori mai horar da ‘yan wasan ta Ronald Koeman. Barcelona dai ta Kori mai horarwar ne biyo bayan rashin nasarar...
Cibiyar hada-hadar al’amuran banki a Jami’ar Bayero da ke Kano, ta ce sai shugabanni sun bada kariya ga dukiyar al’umma sannan za a samu ci gaba....
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci kungiyoyin kishin al’umma da su rika tallafawa wajen ciyar da harkokin Ilimi gaba a kasar nan....
Kotun ɗaukaka ƙara ta sallami matar nan mai suna Love ogar wadda ake tuhuma da satar yara 3 a Kano. Kotun karkashin mai shari’a Ita I....
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya ta mayar da hankali kan rage dogaro da arziƙin man fetir. Shugaban ya ce, ya zuwa yanzu Najeriya ta...