Malam Abduljabbar Kabara ya ce ya kori lauyoyinsa saboda sun saɓa yarjejeniyar da suka yi. Malamin ya bayyanawa kotun haka a ranar Alhamis yayin da ake...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umurci ɗaukacin mambobin majalisar zartaswar tarayya da su ke neman takara a zaɓen 2023 su ajiye muƙaman su. Mai magana da...
Ƙungiyar masu jiragen sama ta Najeriya (AON) ta sanar da dakatar da ayyukanta, daga ranar Litinin 9 ga watan Mayun 2022. Shugaban ƙungiyar Alhaji Abdulmunaf Yunusa...
Gwamnatin jihar Kano ta yiwa wasu ɗaurarru 90 afuwa, tare da ragewa wasu da dama shekarun da za su yi a gidan gyaran hali da tarbiyya....
Gwamnatin Kano ta haramta liƙa hotuna da ɗaga tutucin siyasa a lokacin bukukuwan ƙaramar Sallah. Hakan na cikin saƙon sallah da Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar lura da manyan Kotunan Kano ta musanta rahoton cewa ta yi jan ƙafa wajen aiwatar da belin Muhyi Magaji da Kotu ta bayar. Kakakin Kotunan...
Majalisar dokokin Kano ta ce ɗan majalisar jihar mai wakiltar Birni Salisu Maje Ahmad Gwangwazo ya sanar da ita ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Hakan...
Shugaban hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta Kano Janaral Idris Bello Dambazau ya tsere daga hannun jami’an Anti Kwarafshin. Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce, sama da kaso Talatin da tara na rijistar zaben yan jihar Kano ta lalace. Wannan dai...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta bada umarnin a kamo mata shugaban hukumar kare hakkin masu sayen kaya...