

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC shityyar Kano, ta mika shaidar lashe zabe ga yan majalisun jihar Kano da na kananan hukumomin Bagwai da...
Hukumomi a kasar Nijar sun ce ambaliyar Ruwa ta hallaka mutame 47 tare da raba fiye da mutum 56,000 da gidajensu a Jamhuriyar Nijar. Ambaliyar...
Babban hafsan hafsoshin Kasar nan, Janar Christopher Gwabin Musa, ya shawaraci ƴan Najeriya da su laƙanci dabarun kare kai daga haɗurra a matsayin mataki na ko-ta-kwana....
Gwamnatin Jihar Kano, ta yaba da shirin gwamnatin kasar Jamus na tallafa wa manoman shinkafa kimanin mutane dubu goma sha biyu. Kwamishinan harkokin Noma na...
Mazauna garin Jogana da ke yankin karamar hukumar Gezawa a jihar Kano, sun bukaci gwamnati da ta kai musu dauki kan ginin babban asibitin garin da...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU, ta bayyana ƙin amincewarta da sabon shirin da Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar na bayar da lamunin kuɗi ga ma’aikatan jami’o’i,...
Gwamnatin jihar Kano, ta kafa kwamitin da zai samar da zauren tsoffin ƴan jarida wanda zai fito da hanyoyin tsaftace al’amuran yada labarai. Kwamishinan yaɗa labarai...
Babban sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya Antonio Guterres, ya bukaci da a gaggauta tsagaita wuta a Gaza, bayan da Isra’aila ta ce ta fara kai farmaki domin...
Gwamnatin jihar Neja ta ce, za ta daina tura shanu zuwa wasu jihohin Kudu nan gaba kadan a wani mataki na bunkasa harkokin fannin Noma da...
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta Najeriya PSC ta ki amincewa da karin girma ga mataimakan Sufiritan rundunar ‘Yan sanda ASPs guda 179. Ta cikin...