

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan hatsarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Goronyo na jihar Sokoto. Tuni dai hukumar agajin gaggawa ta ƙasa tare da...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC ta koka bisa abinda ta kira yi mata kafar Ungulu dangane da basu damar buga wasannin su na kakar firimiyar...
Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin mako guda domin mayar da kudaden ma’aikata da ake zargin an karkatar daga Asusun...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa, EFCC, ta musanta zargin da ake yi na cewa ta kai samame a tsakiyar harabar Dakin...
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC na Kano Abdu Zango, ya tabbatar da cewa hukumar ta kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zaben cike...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta haramta wa jami’an KAROTA da ’yan sa-kai na kungiyar Vigilante, shiga wuraren zaɓe a yayin zaɓen cike gurbi da za...
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta tabbatar da hallaka ‘yan ta’adda kusan 600 cikin watanni takwas da suka gabata, waɗanda mafi yawansu a Jihar Borno. Hakan na...
Mai martaba San Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya sauke Mai unguwar Ƴan Doya da ke yankin karamar hukumar birni Malam Murtala Hussaini Ƴan Doya daga...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar babu zirga-zirgar ababen hawa a kananan hukumomin Bagwai da Shanoni da kuma Ghari, tun daga karfe shida...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta hada kai da kungiyar yan Jaridu ta kasa NUJ wajen zakulo ma’aikatan Jarida da suka bar aiki a duk...