

Hukumar lura da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kaddamar da kotun tafi da gidanka ga mutanan dake karya dokar Tuki da kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kwamati na musamman da zai gano dalilan da suka sanya wasu daga cikin yaran Kano ba sa zuwa makaranta. Kwamishinan...
Shugaban gwamnatin Sojin Sudan Janar Abdel Fattah al-Burhan ya sanar da sanya ilahirin ƙungiyoyin sa-kai da ke tallafawa yaƙin ƙasar cikin rundunar Soji a wani yunƙuri...
Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama dan shugaban ƙungiyar Boko Haram na farko a ƙasar Chadi mai suna Muslim Mohammed Yusuf. An kama Musulim ne tare...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa JAMB ta umarci jami’o’in gwamnati da su gaggauta kammala daukar ɗalibai na shekarar 2025 kafin...
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da matasa 333 da aka kama yayin zaben cike gurbi a gaban kotunan majistire da ke Gyadi-Gyadi da kuma...
Shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill Akpabio ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa yana fama da rashin lafiya. Akpabio ya bayyana hakan ne a...
Ɗan Majilisar jihar Kano mai wakiltar mazabar Kura da Garun Malam, Zakariya Alhassan, ya buƙaci gwamnatin Kano da ta duba halin da hanyar da ta tashi...
Rahotonni na nuni da cewar mamakon ruwan sama mai dauke da ƙanƙara da wasu yankunan jihar Damagaram na Jamhuriyyar Nijar ya fuskanta ya lalata tarin gonaki...
Shalkwatar rundunar sojin kasar nan ta ce za ta sauya wa wasu daga cikin manyan jami’anta wuraren aiki, a wani bangare na kara inganta ayyukanta da...