

Babban Bankin kasar nan, CBN, ya sanar da cewa ƙasar nan ta samu rarar kuɗaɗen mu’amalar kasuwanci da ƙasashen waje da ya kai dala biliyan 4...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a kasar nan a Jam’iyyar Labour, Peter Obi kuma jigo a jam’iyyar ADC ya ce babu ƙasar da ke samun cigaban...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa shekarar 2026 za ta bude sabon babi na karuwar tattalin arziki mai karfi, inda gwamnatin sa za ta kara...
Gamayyar kungiyoyin Arewa watau Coalition of Northern Groups CNG, ta yi Allah-wadai da shirin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga...
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar jihar murnar shiga sabuwar shekarar 2026. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da dubban al’umma...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da kiran da wasu kugiyoyi ke yi na dakatar da aiwatar da sabbin dokokin haraji da ya jaddada...
’Yan bindiga sun sace tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Ogun, Moruf Musa, a garin Ibiade da ke ƙaramar hukumar Ogun Waterside, a ranar Talata. Moruf Musa,...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun kama wani mutum da ake zargin ɗan ƙunar baƙin wake ne a Jihar Borno, tare...
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da samun nasara a ci gaba da kai farmaki da take yi kan yan ta’adda a sassan kasar nan ...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta gurfanar da Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da matarsa da kuma dansa a gaban kotu bisa...