

Rundunar sojin Najeriya, ta kai ziyara gidan iyalan Abdulsamad Jamiu, matashin dan hidimar kasa NYSC da aka kashe shi a Abuja. Hukumar, ta bayyana cewa,...
Akalla mutane 7 ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai a yankin karamar hukumar Logo a jihar Benue. Shugaba...
Nan gaba kadan a yau Litinin za a gurfanar da mutumin da ake zargi da kutsawa wajen wata liyafar cin abinci domin kai hari ga Shugaban...
Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar, ya yi gargadi kan yunkurin dakatar da yakin neman zabe a wasu sassan Arewacin Najeriya da ya ce hakan...
Wani shafin intanet da ya kware wajen bibiyar jiragen ruwan ƙasashen duniya, ya ce hotunan tauraron Dan adam ya nuna yadda wani jirgi mai ɗauke da...
Kungiyar Malaman makaranta ta kasa NUT reshen Babban Birnin Tarayya Abuja ta dakatar da yajin aikin malaman firamare da sakandare nan take, bayan taron gaggawa da...
Mazauna garin Gurbi da ke karamar hukumar Kankara a jihar Katsina sun dakile yunkurin ‘yan bindiga na shiga garinsu domin kai hari. Wani mazaunin yankin...
Kwamitin da ke nazarin kafa rundunar ‘yan sandan jihohi ya gabatar da tsarin sanya ido mai ƙarfi domin kare tsarin daga tasirin siyasa da matsin lamba....
Ambaliyar ruwa a Jalingo babban birnin jihar Taraba ya yi sanadiyyar rushewar gidaje da kuma shafe kadarori da dama. Rahotanni sun ce ruwan sama kamar...
Hukumar hasashen yanayi ta kasa NiMet ta yi hasashen samun tsawa tare da saukar ruwan sama a jihohi 10 na Arewacin kasar da kuma wasu jihohin...