

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar yara biyu sakamakon nutsewa a wata Kwalbati da ke garin Hayin Yawa Gada da ke yankin...
Gwamnatin Jihar Sokoto, ta ƙaddamar da tarukan jin ra’ayoyin jama’a a mazabu uku na jihar domin shirin kasafin kuɗin baɗi. Jaridar Punch ta ruwaito cewa,...
A kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rikicin da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garin Dagaceri...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta kama mutane 26 da ake zarginsu da yin garkuwa da mutane tare da gano bindigogi na gida guda huɗu da...
Cikin Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanuga ya fitar ta ce, shugaba Tinubu ya yi amfani shawarwarin kwamitin da ya kafa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai suna Adamu Adamu mai shekaru talatin da ake zargin cewa ɗan bindiga ne da ke aikata...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar aiki ga Babban Hafsan sojan kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede, a birnin tarayya Abuja. Ziyarar,...
Kwamitin da ma’aikatar shari’a ta kafa domin gano manyan shari’un da suka jima ba a kawo karshen su ba, ya gano wasu manyan shari’o’i da ke...
Ma’aikatar shari’a ta Kano ta bukaci alkalai da su kawo karshen cin koson mutane da ake samu a gidajen yarin jihar ta hanyar kammala...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta bayyana damuwa kan yadda wasu daga cikin ma’aikatan da ke aikin rigakafin cututtukan Measles da Rubella ke gudanar da...