

Wani jirgin sama ɗauke da ƴan wasan zamiya ya yi hatsari a Gabashin Faransa kuma dukkan mutane 11 da ke ciki sun rasu. Mutanen sun...
Jami’iyyar PRP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta yin murabus kafin zaben 2027. Shugaban jam’iyyar ta PRP Dr. Hakeem Baba Ahmad...
Majalisar Dattawan Najeriya ta kare matakin da ta ɗauka na amincewa da kudirin gyaran kundin tsarin mulki na kafa rundunar ‘yan sandan jihohi, in da ta...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatin jihar za ta ɗauki nauyin kula da iyalan marigayiya Ummulkhairi Aliyu, wadda wasu fusatattun mutane suka kashe a...
Rundunar juyin juya halin Iran IRGC ta Iran ta sanar cewa da safiyar Lahadi ta kai hari kan muhimman wuraren sojojin Amurka a ƙasashen Kuwait da...
Hukumar rarraba wutar lantarki ta Najeriya TCN ta ce za a gudanar da wani aikin gyaran cibiyar raba wutar lantarki da ta shafi Kano da wasu...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce ya zama wajibi ƴan jam’iyyar APC su marawa Tinubu baya a zaɓen 2027 domin ciyar da al’ummar...
Jam’iyyar ADC ta bayyana damuwa kan wasu matakan da take zargin ana ɗauka kan jam’iyyun adawa a Najeriya, tana mai gargadin cewa hakan na iya jefa...
Jam’iyyar NDC ta sanar da cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta yanke, wanda ya soke hukuncin da...
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutane 17 da ake zargi da hannu a kisan gayyan da aka yi wa wata...