Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ya sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga yin wa’azi. A wani taron manema labarai da Sakataren...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi tur da Allah wadai da matakin da Kwamishinan ƴan sanda na jihar Kano ya ɗauka na ƙin...
Ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, PENGASSAN ta amince da jingine yajin aikin da shiga bayan samun saɓani da matatar mai ta...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce a lokacin da ya hau karagar mulkin ƙasar, tattalin arzikinta na dab ta durƙushewa saboda abin da ya kira tsare-tsare...
Gwamnatin Sudan, ta fitar da gargaɗin gaggawar samun ambaliyar ruwa a jihohi biyar bayan matakin ruwa a Kogin Nilu ya ƙaru kamar yadda rahoton gidan jaridar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta kammala tantance mutane biyu da gwamnan Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin naɗa su muƙaman kwamishinoni. Gwamna Abba Kabir...
Rundunar ƴan Sandan Jihar Sokoto, ta sanar da cewa daga ranar Alhamis, 2 ga watan Oktoba bana, za ta fara aiwatar da doka ta hana zirga...
Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu a fadin ƙasar domin bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ƴancin kai. Hakan na...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce, ya na da yaƙinin samar da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Shugaba Donald Trump, ya bayyana hakan ne a...
Gamayyar kungiyoyin Kansilolin jihar Kano na ƙananan hukumomi 44, sun buƙaci mutane da su tabbatar da cewa, sun fito domin yin rijistar katin zaɓe saboda da...