

Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci hukumar zaɓen Nijeriya INEC ta yi...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitin bincike domin gano musabbabin mutuwar ɗalibar makarantar sakandere ta St. Louis da ke jihar. Kwamitin, ƙarƙashin jagorancin...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa, FRSC, ta ce, za ta fara daukar ma’aikata na shekarata 2026 don ciki guraben da dama a hukumar wanda dama ce...
Babbar Kotun Jihar Ekiti ta yanke wa wasu mutane biyu, Ibrahim Abubakar da Abdullahi Abubakar, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin...
Wani matashi daga jihar Kano mai suna Saleem Top na ci gaba da daukar hankalin dubban mutane a kafafen sada zumunta saboda irin salon da yake...
Matatar mai ta Dangote ta sanar da rage farashin man fetur ga dillalai da kimanin Naira 50 kan kowace lita, bayan faduwar farashin danyen mai a...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitin bincike domin gano musabbabin mutuwar ɗalibar makarantar sakandare ta St. Louis da ke jihar. Kwamitin, ƙarƙashin jagorancin...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya gurfana a gaban kotuna biyu a jihar ranar Laraba kan tuhume-tuhumen da suka shafi zargin almundahanar kuɗi, amfani da...
Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya gayyaci dukkan zababbun da nadaddun jami’an gwamnatin jihar zuwa wata muhimmiyar ganawa a Yau Alhamis. Wannan na cikin...
Majalisar Dattawa ta amince da kudirin dokar kafa ‘yan sandan jihohi, lamarin da ya sake ba da karfi ga muhawarar da aka dade ana yi kan...