

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta biyan membobinsu albashin watanni uku da ta rike musu tun a shekarar 2022....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA shiyyar Kano, ta ce, ta samu nasarar kama wani matashi da ya ke kokarin shigo wa...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya isa birnin Brasilia da ke ƙasar Brazil a yau Litinin domin ziyarar aiki ta kwana biyu a ƙasar daga birnin Los...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin horar da matasa miliyan 1.5 a fannin ilimin fasahar zamani da ƙwarewar zamani domin rage zaman kashe wando da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kebbi ta ce, jami’anta sun samu nasarar kashe wasu ƴan bindiga uku, tare da ƙwato bindiga ƙirar AK47 da harsasai da dama...
Hukumomi a jihar Katsina sun ce sojoji sun yi nasarar ceto mutane 76 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su yawancin su kananan yara a...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC shityyar Kano, ta mika shaidar lashe zabe ga yan majalisun jihar Kano da na kananan hukumomin Bagwai da...
Hukumomi a kasar Nijar sun ce ambaliyar Ruwa ta hallaka mutame 47 tare da raba fiye da mutum 56,000 da gidajensu a Jamhuriyar Nijar. Ambaliyar...
Babban hafsan hafsoshin Kasar nan, Janar Christopher Gwabin Musa, ya shawaraci ƴan Najeriya da su laƙanci dabarun kare kai daga haɗurra a matsayin mataki na ko-ta-kwana....
Gwamnatin Jihar Kano, ta yaba da shirin gwamnatin kasar Jamus na tallafa wa manoman shinkafa kimanin mutane dubu goma sha biyu. Kwamishinan harkokin Noma na...