

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce mutuwar tsohon Janar din soja, Major General Abubakar Rabe, a hannun masu garkuwa da mutane na nuna yadda...
Jam’iyyar NDC ta musanta rahotannin da ake yadawa cewa ɗan takararta na mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar ficewa...
Masu zanga-zangar, wadanda ke neman gwamnati ta dauki matakan gaggawa wajen inganta tsaro, sun toshe wata gada da ke kan hanyar Karu–Nyanya Expressway, wadda ke hada...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation HADIN KAI sun samu nasarar daƙile wani yunkurin kutsen ‘’yan ta’adda’ tare da lalata hanyoyin samar musu da...
Tsohon mai magana da yawun rundunar tsaron Najeriya, Manjo Janar Abubakar Rabe ya rasu a hannun ’yan bindiga a jihar Katsina. Gwamnatin Katsina ce ta tabbatar...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane da dama bayan sun tare hanyar da ta nufi kasuwar Sabon Birni a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nemi ƴan najeriya da su ƙaunaci Najeriya duk da irin matsalolin da ƙasar ke fama da su musamman matsalar tsaro. A...
Majalisar Wakilai ta amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya da zai bai wa jihohi damar kafa rundunar ’yan sandansu, bayan da mambobi 289 cikin...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce gobara mai tsanani ta tashi a daren ranar 11 ga Yuni, 2026, a kan titin Murtala Mohammed Way...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Cibiyar Nazarin Man Fetur da aka kammala a Kaduna zuwa Jami’ar Kimiyyar Ƙasa da Fasahar Injiniya...