

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce ayyana ƴan takara da jam’iyyu ke yi tun a tsakiyar wa’adin mulki ya saɓa da dokokin...
Sojojin a birnin tarayya Abuja sun tabbatar da rahoton samun fashewar wani abu a kusa da barikin soji a birnin na Abuja. Lamarin ya faru...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe fiye da naira miliyan dari da hamsin da daya domin sake gina Masallacin da wani matashi ya kona tare...
Wani rikici ya barke a karamar hukumar Rano ta jihar Kano a yau Litinin biyo bayan mutuwar wani matashi mai suna Abdullahi Musa inda rahotonni suka...
Ɗan Majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Doguwa Alhaji Salisu Ibrahim Muhammad ya bukaci gwamnatin jiha da ta tarayya da su gaggauta kai wa...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kano, a ranar Litinin, ta yanke wa wani mutum mai suna Shafi’u Abubakar, mai shekaru 38 hukuncin kisa...
Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba El-mustapha ta gano tare da kama wasu na’urori da ake yin amfani da su...
Rundunar sojin Najeriya ta Operation Safe Haven, ta kama manyan yan fashi 4 tare da ƙwato bindigu da harsasai a jihar Filato. Jamiʼin yada labaran...
Jam’iyyar adawa ta PDP, ta sanar da dage taron kwamitin zartaswarta na ƙasa karo na 99, wanda aka shirya gudanarwa ranar Talata, 27 ga watan nan...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin mai mutane tara domin gudanar da bincike kan zargin biyan albashi ga ma’aikatan kananan hukumomi su 379 da ba...