A ranar 19 ga watan Maris din shekarar 2007 ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir ya musanta zargin cewa cin zarafin bil’adama bayan da kasar...
A ranar 16 ga watan Maris din shekarar 2007 ne aka sako wani dan kasar Faransa mai suna Gerard Laporal wanda masu satar mutane suna garkuwa...
A ranar 21 ga watan Fabarairun shekarar 2005 ne dandazon mutane sama da 500 a birnin Cairo suka gudanar da wata zanga-zangar nuna kin amincewa da...
A rana irin ta yau ce dubban mutane suka gudanar da tattaki a kasar Faransa, domin nuna rashin jin dadinsu kan dokar da gwamnatin kasar ta...
A ranar 25 ga Janairun 1971 Janar Idi Dada Amin ya jagoranci juyin mulkin da ya hambarar da shugaban kasar Uganda na wancan lokacin Apollo Milton...
A ranar 15 ga watan Junairun shekarar 1966 sojoji suka yi juyin mulki na Farko a Najeriya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar Firaminista na farko Sir...
A ranar irin ta yau 12 ga watan janairun a shekarar 1998 wani butuntun mai na kamfnain Mobil ya fashe a karkashin kasa inda ya zubar...
A ranar 8 ga watan junairun 2007 gwamnatin kasar nan ta janye karar da ta shigar na korar mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sakamakon canza jami’yyar...
A ranar irin ta yau ne 4 ga watan janairun a shekarar 2007 tsohohon shugaban kasar nan chief Olusegun Obasanjo ya ce an maidowa da kasar...
A ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1954 Ciroman Kano Alhaji Muhammadu Sanusi ya zama Sarkin Kano na 11 A Sarautar Fulani, inda ya gaji mahaifinsa...