Gwamnatin tarayya da hukumar samar da wadataccen abinci na majalisar dinkin duniya FAO, da kuma shirin gwamnatin Kano na daƙile...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, nan ba da jimawa ba za ta biyan ma’aikatam sharar titi albashin da suke bin tsohuwar gwamnatin Gandujea. Haka kuma gwamnatin...
Maikatar muhalli ta jihar Kano ta ce, za ta gayyaci mahukuntan kasuwar Abbatuwa don tattaunawa da su kan yin biyayya ga dokar tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, dole a zamanantar da kasuwar ƴan Lemo da ke Na’ibawa domin tafiya daidai da zamani. Haka kuma an buƙaci kasuwar da...
Kotun tafi da gidanka kan harkokin tsaftar muhalli ta jihar Kano, ta yanke hukuncin tarar Naira dubu ɗari biyu ga hukumomin tashar Motar Kano Line. Kotun...
Ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi ta jihar Kano ta ce, za ta duba yiwuwar yin haɗin gwiwa da hukumar KAROTA don yaƙi da masu karya dokar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta fito da wasu tsauraran matakai akan matuƙa baburan daidaita sahu, sakamakon yadda suke karya dokar tsaftar muhalli. Kwamishinan muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta fara tantance masu aikin shara a titunan jihar a wani yunƙuri na tabbatar da ma’aikatan da aka ɗauka bisa ƙa’ida. Kwamishinan muhalli...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke tarar Naira dubu ɗari ga shugabannin kasuwar yan katako da ke Na’ibawa a Jihar Kano. Mai shari’a...
A shekarar ne majalisar dokokin Kano ta sahale dokar kare gurbatar yanayi. A 2022 jihohin Kano, Kwara, Ribas, Cross Riba, Bayelsa, Delta, Kogi, Yobe, Kebbi,...